Acts 2:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya yi faɗi game da shi cewa, “ ‘Kullum ina ganin Ubangiji a gabana. Gama yana a hannuna na dama, ba zan jijjigu ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا دَاوُدَ يَيِ مَغَنَ غَمٜىٰدَشِ يَثٜىٰ، « ‹كُلُّمْ إِنَ غَنِنْ عُبَنْغِجِ ، يَنَ أَ حَنُّنْ دَامَنَ، دُواْمِنْ كَدَ إِنْجِجِّغُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda kuma ya yi faɗi a game da shi ya ce, ‘Kullum hankalina yana kan Ubangiji, Yana damana, domin kada in jijjigu.