Acts 2:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka sanar da ni hanyoyin rai, za ka cika ni da farin ciki a gabanka.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَنَ كُواْيَ مِنِ حَنْيَرْ دَ ذَاتَ كَيْ غَ رَيْ؞ ذَاكَ ثِكَ نِے دَ ڢَضٍ ثِكِ تَوُرِنْ كَسَنْثٜىٰوَرْكَ تَرٜىٰدَنِ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kā sanar da ni hanyoyin rai. Za ka cika ni da farin ciki ta zamana a zatinka.’