Acts 2:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka ga wani abin da ya yi kama da harsunan wuta, suka rarrabu suna kuma sassauka a kan kowannensu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูููุบูุง ููุทูููุณู ุงููุจูุจููู ููู
ูุฑู ููุฑูุณููููู ููุชูุงุ ุณููู ุจูููููู ุงููุบูุฑูููฐุณูุ ุณููู ุฑูุฑููุจูููุ ุณููู ุณูุณูููููู ุนููููู ูููุงูููููููฐ ุทูููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai waษansu harsuna kamar na wuta suka bayyana a gare su, suna rarrabuwa, suna sassauka a kan ko wannensu.