Acts 2:34 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama Dawuda bai hau zuwa sama ba, duk da haka ya ce, “ ‘Ubangiji ya ce wa Ubangijina, “Zauna a hannun damana,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَيْ، بَ دَاوُدَ نٜىٰ يَهَوْ سَمَبَ، عَمَّا شِ دَكَنْسَ يَثٜىٰ، « ‹ عُبَنْ‌غِجِ يَثٜىٰ وَ عُبَنْ‌غِجِنَ ، ذَوْنَ أَ حَنُّنْ دَامَنَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ai, ba Dawuda ne ya hau Sama ba, amma shi kansa ya ce, ‘Ubangiji ya ce wa Ubangijina, Zauna a damana,