Acts 2:39 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Alkawarin dominku ne da ’ya’yanku da kuma dukan waɗanda suke da nesa, domin dukan waɗanda Ubangiji Allahnmu zai kira.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا وَنَّنْ أَلْڧَوَرِنْ اللَّهْ دُواْمِنْكُ نٜىٰ تَرٜىٰدَ یَیَنْكُ دَ كُمَ دُكَنْ وَطَنْدَ سُكٜىٰ نٜىٰسَ، وَتُواْ دُكَنْ وَطَنْدَ عُبَنْغِجِ اللَّهْ نْمُ يَكِرَا ذُوَا وُرِنْسَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
domin alkawarin nan ku aka yi wa, ku da 'ya'yanku, da kuma dukan manisanta, wato duk waɗanda Ubangiji Allahnmu ya kira.”