Acts 2:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukansu kuwa suka cika da Ruhu Mai Tsarki suka kuma fara magana da waɗansu harsuna yadda Ruhu ya sa suka iya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ دُكْ عَكَ ثِكَسُ دَ رُوحُ مَيْ ڟَرْكِے ، سُكَ كُمَ ڢَارَ مَغَنَ دَ وَطَنْسُ يَرٜىٰ دَبَمْ دَبَمْ، يَدَّ رُوحٌ يَيِ مُسُ بَيْوَرْ يِنْ مَغَنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai duk, aka cika su da Ruhu Mai Tsarki, suka kuma fara magana da waɗansu harsuna dabam dabam, gwargwadon yadda Ruhun ya yi musu baiwar yin magana.