Acts 2:43 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kowa ya cika da tsoro, manzannin kuwa suka aikata abubuwan banmamaki da alamu masu yawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ ڟُواْرُواْ يَكَامَ كُواْوَ، دُوانْ اللَّهْ يَنَ يِنْ أَيُّكَنْ بَنْ مَامَاكِ دَ عَلَمُ دَيَوَ تَوُرِنْ مَنْذَنِّےنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai tsoro ya kama kowa, aka kuma yi abubuwan al'ajabi da mu'ujizai da yawa ta wurin manzannin.