Acts 2:44 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan masu bi suna tare, suna kuma mallakar kome tare.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ وَطَنْدَ سُكَ بَادَ غَسْكِيَ سُنْ كَسَنْثٜىٰ تَرٜىٰ ثِكِنْ زُمُنْثِ، سُنَ أَمْڢَانِ دَكُواْمٜىٰ نَاسُ تَرٜىٰ غَبَاطَيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan masu ba da gaskiya suna tare, suna mallakar kome nasu gaba ɗaya.