Acts 2:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da suka ji wannan motsi, taro ya haɗu wuri ɗaya a ruɗe, domin kowannensu ya ji suna magana da yarensa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ سُكَجِ ڧَارَرْ إِسْكَرْ طِنَّنْ، سَيْ تَارُوانْ مُتَنٜىٰ يَهَطُ؞ دُكَنْسُ سُكَيِ مَامَاكِ، دُوانْ كُواْوَنّٜىٰنْسُ يَجِ تَارُوانْ سُنَ مَغَنَ دَ يَرٜىٰنْ غَرِنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da jin dirin nan kuwa, taron ya haɗe, ya ruɗe, domin ko wannensu ya ji suna magana da bakin garinsu.