Acts 2:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Cike da mamaki, suka yi tambaya suna cewa, “Ashe, duk waɗannan mutane masu magana ba Galiliyawa ba ne?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَيِ مَامَاكِ سُواْسَيْ، سُنَ ثٜىٰوَ «أَشٜىٰ، دُكْ مَاسُ مَغَنَرْ نَنْ بَ غَلِيلَاوَا بَنٜىٰ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka yi al'ajabi suka yi mamaki, suna cewa, “Ashe, duk masu maganar nan ba Galilawa ba ne?