Acts 2:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Fartiyawa, Medes da Elamawa; mazaunan Mesofotamiya, Yahudiya da Kaffadokiya, Fontus da Asiya,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุง ู
ูู ููููุ ฺขูุฑูุชูููุงููุง ุฏู ู
ูููฐุฏูููุงููุง ุฏู ุนูููฐููู
ูุงููุง ุฏู ู
ูุชูููููฐูู ู
ูููฐุณููุงฺูขููุงูุชูู
ููู ุฏู ูููููููููู ูููููุฏููู ุฏู ูู ฺููขูุฏููุงููููู ุฏู ูู ฺขูููุชูุณู ุฏู ูู ุงููุณูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga mu kuwa, Fartiyawa, da Madayanawa, da Elamawa, da mutanen ฦasar Bagadaza, da na Yahudiya, da na Kafadokiya, da na Fantas, da na Asiya,