Acts 20:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya koma ɗakin da yake a gidan sama, ya gutsuttsura burodi ya kuma ci. Bayan ya yi magana har gari ya waye, sai ya tafi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ بُلُسْ يَكُواْمَ سَمَ يَرَرَّبَ غُرَاسَرْ زُمُنْثِ مُكَثِ؞ يَثِيغَبَدَ يِمُسُ مَغَنَ حَرْ غَرِ يَوَايٜىٰ، سَعَنً يَتَڢِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Bulus ya koma sama, ya gutsuttsura gurasa ya ci, ya daɗe yana magana da su, har gari ya waye, sa'an nan ya tashi.