Acts 20:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kashegari muka tashi cikin jirgin ruwa daga can muka zo gefen Kiyos. Kwana ษaya bayan wannan, sai muka ฦetare zuwa Samos, kashegari kuma muka iso Miletus.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุบู ูููู ููู
ู ู
ูููุซููุบูุจูุฏู ุชฺูขููู ุนูุซููููู ุฌูุถูุบู ุถูููุ ููุดูููฐุบูุฑู ููู
ู ุณูููุบูุงู
ู ุงููุบูููฐฺขูููฐูู ูููููุงุณูุ ููุดูููฐุบูุฑู ููู
ู ุณูููุบูุงู
ู ุงูู ุณูู
ููุงุณูุ ููุดูููฐุบูุฑู ููู
ู ุณููู ู
ูููููฐุชูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga nan kuma muna tafe a jirgin ruwan dai, kashegari kuma sai ga mu daura da tsibirin Kiyos. Kashegari kuma, ga mu a tsibirin Samas, kashegari kuma sai Militas.