Acts 20:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bulus ya yanke shawara yฤ wuce Afisa a jirgin ruwa don kada yฤ ษata lokaci a lardin Asiya, gama yana sauri yฤ kai Urushalima, in ya yiwu ma, a ranar Fentekos.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุง ู
ูุง ูููู ุจูููุณู ููุณูุง ุฑููู ุจูุฐููู ุณููููู ุงููุนฺูขูุณู ุจูุ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ูููปูุงุชู ูููุงูููุซู ุงููุนูุณูููุ ูููู ุณูููุฑูุ ุนูุฏููู ุฐููู ูููู ู
ูุง ูููููู ุนูุฑููุดููููู
ู ููุงฺขููู ุฑูุงููุฑู ุจููู ฺขูููฐููุชููููุงุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dฤ ma kuwa Bulus ya ฦudura zai wuce Afisa cikin jirgin, don kada ya yi jinkiri a Asiya, domin yana sauri, in mai yiwuwa ne ma, ya kai Urushalima a ranar Fentikos.