Acts 21:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan muka rabu da su da ƙyar, sai muka shiga jirgin ruwa, muka miƙe zuwa Kos. Kashegari muka tafi Rods daga can kuma muka je Fatara.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ مُكَ بَرْسُ، مُكَ شِغَ جِضْغٍ ضُوَ مُكَ مِيڧٜىٰ سَيْ كُواسْ، وَشٜىٰغَرِ كُمَ سَيْ رُواْدٜىٰسْ دَغَ نَنْ كُمَ سَيْ ڢَاتَرَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da muka rabu da su da ƙyar, muka shiga jirgi muka miƙa sosai zuwa tsibirin Kos, kashegari kuma sai Rodusa, daga nan kuma sai Batara.