Acts 21:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗansu almajirai daga Kaisariya suka raka mu suka kawo mu gidan Minason, inda za mu sauka. Shi mutumin Saifurus ne kuma ɗaya daga cikin almajirai na farko.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنْسُ أَلْمَجِرَيْ دَغَ كَيْسَرِيَ سُكَ رَكَمُ، سُكَ كَيْمُ وُرِنْ مَنَسُوانْ وَنْدَ ذَامُ سَوْكَ أَوُرِنْسَ، شِے مُتُمِنْ سَيِڢُرُسْ نٜىٰ، طَيَ دَغَ ثِكِنْ أَلْمَجِرَيْ نَڢَرْكُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗansu masu bi daga Kaisariya suka rako mu, suka kawo mu wurin Manason, mutumin Kubrus, wani daɗaɗɗen mai bi, wanda za mu sauka a gunsa.