Acts 21:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bulus ya gaishe su ya kuma ba su rahoto dalla-dalla a kan abin da Allah ya yi a cikin Al’ummai ta wurin aikinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْ يَغَيْسَ دَسُو، سَيْ يَبَيَّنَ مُسُ دَلَّ دَلَّ أَبُبُوَنْ دَ اللَّهْ يَيِ عَثِكِنْ وَطَنْدَ بَا يَهُودَاوَا بَ تَوُرِنْ عَيْكِنْ دَ شِے بُلُسْ يَيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan da ya gaisa da su, sai ya shiga bayyana musu filla filla abubuwan da Allah ya yi a cikin al'ummai ta wurin hidimarsa.