Acts 21:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai muka sami wani jirgin ruwa da zai ƙetare zuwa Funisiya, sai muka shiga muka kama tafiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ مُكَ سَامِ جِضْغٍ دَ ذَيْجٜىٰ ڧَسَرْ ڢِنِكِيَ، سَيْ مُكَ شِغَ مُكَ تَڢِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da muka sami jirgi mai hayewa zuwa ƙasar Finikiya, muka shiga muka tafi.