Acts 21:20 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da suka ji haka, sai suka yabi Allah. Saโ€™an nan suka ce wa Bulus, โ€œKa gani ษ—anโ€™uwa, yawan dubban Yahudawan da suka gaskata, kuma dukansu masu himma ne a wajen bin doka.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽ ุณููƒูŽุฌู ุญูŽูƒูŽุŒ ุณููƒูŽูŠู ูˆูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽุจููˆุงู’ุž ุณููƒูŽุซูœู‰ูฐ ูˆูŽ ุจูู„ูุณู’ ยซุชููˆุงู’ุŒ ูƒูŽุง ุบูŽู†ู ุทูŽู†ู’ุนููˆูŽุŒ ุฏูุจู‘ูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽุงูˆูŽุง ุณูู†ู’ ุจูŽุงุฏูŽ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุŒ ุฏููƒูŽู†ู’ุณู ูƒููˆูŽ ู…ูŽุงุณู ูƒููŠุดูู†ู’ ุจูู†ู’ ูƒููˆุงู’ูŠูŽุฑู’ูˆูŽุฑู’ ู…ููˆุณูŽูฐู‰ ู†ูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su kuwa da suka ji haka, suka ษ—aukaka Allah. Suka ce wa Bulus, โ€œTo, kฤ gani ษ—an'uwa, dubban mutane sun ba da gaskiya a cikin Yahudawa, dukansu kuwa masu himma ne wajen bin Shari'a.