Acts 21:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da Alโummai masu bi kuwa, mun yi musu wasiฦa a kan shawararmu cewa su guji abincin da aka miฦa wa gumaka, da jini, da naman dabbar da aka maฦure da kuma fasikanci.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุบูู
ูููฐุฏู ููุทูููุฏู ุจูุง ูููููุฏูุงููุง ุจู ุฏู ุณููู ุจูุงุฏู ุบูุณูููููุ ู
ููู ุฑูุบูุง ู
ููู ุนููููู ููุณฺููงู ุนููููู ู
ููู ููููููููฐ ุญูููููุซู ุซูููฐูู ููุฏู ุณูุซู ุงููุจูููุฏู ุนููู ู
ฺููงูุง ููุบููููู ููุฏูุงููุ ููุฏู ุณููู ููููุชูุ ููุฏู ุณูุซู ููุงู
ููู ุฏูุจููุฑู ุฏู ุนููู ู
ูุฑูุทูููฐ ูููุงู ููุงู
ู ุชูุฑูููฐุฏู ุฌูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma game da al'ummai da suka ba da gaskiya, mun aika da wasiฦa a kan mun hukunta, cewa su guji cin abin da aka yanka wa gunki, da fasikanci, da cin abin da aka maฦure, da kuma cin nama tare da jini.โ