Acts 21:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kashegari, sai Bulus ya ษauki mutanen ya kuma tsarkake kansa tare da su. Saโan nan ya tafi haikali domin yฤ sanar da ranar cikar tsarkakewarsu da kuma ranar da za a ba da sadaka domin kowannensu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุดูููฐุบูุฑู ุจูููุณู ููุทููููู ู
ูุชูููููฐููููู ุณููู ฺูุจูุชูุซูููฐ ุชูุฑูููฐุ ุณูุนููู ููุดูุบู ูููููููู ุฏููุงูู
ููู ููุณูููุฑูุฏู ุฑูุงููุฑู ุซูููุฑู ฺูุจูุชูุซูููฐููุฑูุณูุ ููุชููุงู ุฑูุงููุฑู ุฏู ุฐูุงุนู ุจูุงุฏู ุจููููููุงู ุฏููุงูู
ููู ูููุงูููููููฐ ุทูููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Bulus ya ษibi mutanen nan, kashegari kuma da suka tsarkaka tare, sai ya shiga Haikali domin ya sanar da ranar cikar tsarkakewar tasu, wato ranar da za a ba da sadaka saboda kowannensu.