Acts 21:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk birnin ya ruɗe, mutane suka zaburo da gudu daga kowane gefe. Suka kama Bulus, suka ja shi daga haikali, nan da nan aka rurrufe ƙofofi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ دُكْ غَرِنْ يَرُوطٜىٰ، جَمَعَ سُكَ تَاسُواْ غَبَاطَيَ أَغُجٜىٰ سُكَ كَامَ بُلُسْ، سُكَ ڢِتَرْدَشِ دَغَ هَيْكَلِ، عَكَ كُمَ رُڢٜىٰ ڧُواْڢُواْڢِنَّنْ دَنَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai duk garin ya ruɗe, jama'a suka ɗungumo a guje suka danƙe Bulus, suka ja shi waje daga Haikalin, nan da nan kuma aka rufe ƙofofi.