Acts 21:34 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waษansu daga cikin taron suka ษau kururuwa suna ce abu kaza, waษansu kuma suna ce abu kaza, da yake shugaban ฦungiyar sojan ya kฤsa samun ainihin tushen maganar saboda yawan hayaniyar, sai ya yi umarni a kai Bulus barikin soja.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชูุฑููุงูู ูููู ุณููู ุชูููููุงููููุ ููุทูููุณู ุณูุซูููฐ ูููููููุ ููุทูููุณู ุณูุซูููฐ ููููุซูููุ ุณูุจููุงูุฏู ูููููู ููููุงููููุฑู ุดููุบูุจููู ุจููู ุนููู ุณูุงู
ููู ุนูููููุญููู ุชููุดูููฐูู ู
ูุบูููุฑู ุจูุ ุณููู ููุจูุงุฏู ุนูู
ูุฑููู ุนููููู ุจูููุณู ุจูุฑููููู ุณููุงูุฌูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Taron kuwa suka ษau kururuwa, waษansu suka ce kaza, waษansu suka ce kaza. Don tsananin hargowa ma har ya kasa samun ainihin tushen maganar, ya yi umarni a kai shi kagarar sojoji.