Acts 21:37 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da sojoji suka kai gab da shigar da Bulus cikin bariki, sai ya ce wa shugaban ฦungiyar sojan, โKo ka yarda in yi magana da kai?โ Sai ya amsa ya ce, โKa iya Girik ne?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููููุณู ุดูุบูุฑูุฏู ุจูููุณู ุจูุฑููููู ุณููุงูุฌู ููููฐููููุ ุณูููููุซูููฐ ููุดููุบูุจููู ยซูููุงู ููููุฑูุฏู ุงูููููู ู
ูุบููู ุฏูููููุยป ุณููู ุดููุบูุจููู ููุซูููฐ ยซุงููุดูููฐ ููุง ุนููู ููููฐููููฐููููุซูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
An yi kusan shigar da Bulus kagarar sojoji ke nan, sai ya ce wa shugaban, โKo ka yarda in yi magana da kai?โ Sai shugaban ya ce, โAshe, ka iya Helenanci?