Acts 21:38 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba kai ba ne mutumin Masar nan da ya haddasa tawaye har ya yi jagorar ’yan ta’ada dubu huɗu zuwa hamada a shekarun baya?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَكَيْنٜىٰ مُتُمِنْ مَصَرْ نَنْ دَ شٜىٰكَرُنْ بَايَ يَجَٰوُاْ تَاوَيٜىٰبَ، حَرْ يَجَا مُتَنٜىٰنَّنْ دُبُو حُطُ مَاسُ كِسَنْ كَيْ أَدَاجِ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shin, ba kai ne Bamasaren nan da shekarun baya ya haddasa tawaye ba, har ya ja mutanen nan dubu huɗu masu kisankai jeji?”