Acts 21:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da muka sami almajirai a can, sai muka zauna da su kwana bakwai. Ta wurin Ruhu, suka yi ƙoƙari su hana Bulus wucewa zuwa Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ مُكَ سَامِ عِنْدَ مَاسُبِے سُكٜىٰ، مُكَ ذَوْنَ أَنَنْ ݣُونَ بَݣَويْ؞ سَيْ رُوحُ يَظُغَسُ سُكَ غَيَوَ بُلُسْ كَدَ يَجٜىٰ عُرُوشَلِيمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da muka sami inda masu bi suke, muka zauna a nan kwana bakwai. Sai Ruhu ya iza su suka gaya wa Bulus kada ya je Urushalima.