Acts 21:40 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ya sami izini daga shugaban ฦungiyar sojan, sai Bulus ya tsaya a matakala, ya ษaga wa taron hannu. Da dukan suka yi shiru, sai ya ce musu da Arameyanci,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุจูุงุดู ุงููุธูููุ ุจูููุณู ูููู ฺููููู ุนููููู ู
ูุชูุงููููุ ููุทูุบู ููุฌูู
ูุนู ุญูููู ุณููู ุดูุถูุ ุฏูุณููููู ฺูุชูุ ุณููู ููููู
ูุณู ู
ูุบููู ุฏู ููุฑูููฐูู ุงููุฑูู
ูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya ba shi izini, sai Bulus ya tsaya a kan matakala, ya ษaga wa jama'a hannu su yi shiru. Da suka yi tsit, sai ya yi musu magana da Yahudanci.