Acts 22:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Sai na yi tambaya, na ce, ‘Me zan yi, ya Ubangiji?’ “Ubangiji ya ce, ‘Tashi, ka tafi cikin Damaskus. A can za a faɗa maka duk abin da aka shirya za ka yi.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ نَتَمْبَيَ نَثٜىٰ، ‹تُواْ، مٜىٰ ذَنْيِ، عُبَنْغِجِ ؟› «سَيْ عُبَنْغِجِ يَثٜىٰ مِنِ، ‹تَاشِ، كَشِغَ دِمَشْڧُ، عَثَنْ نٜىٰ ذَاعَ غَيَ مَكَ أَبِنْدَ عَكَ شِرْيَ مَكَ كَيِ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai na ce, ‘To, me zan yi, ya Ubangiji?’ Sai ubangiji ya ce mini, ‘Tashi, ka shiga Dimashƙu, a can ne za a faɗa maka duk abin da aka ɗora maka ka yi.’