Acts 22:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Abokan tafiyata suka ja ni a hannu zuwa cikin Damaskus, saboda ƙarfin hasken ya makanta ni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُنْدَ بَانَ عِيَ غَنِ سَبُواْدَ ڟَنَنِنْ حَصْكٜىٰنَّنْ، وَطَنْدَ سُكٜىٰ تَرٜىٰدَنِ سُكَ كَامَ هَنُّونَ، سُكَيِ مِنِ جَغُواْرَ ذُوَا ثِكِنْ دِمَشْڧُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da na kāsa gani saboda tsananin hasken nan, sai waɗanda suke tare da ni suka yi mini jagora, har na isa Dimashƙu.