Acts 22:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Wani mutumin da ake kira Ananiyas ya zo ya gan ni. Shi mai ibada ne wajen kiyaye dokoki wanda dukan Yahudawan da suke zama a can suna girmama shi ƙwarai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«سَيْ كُمَ وَنِ مَيْ سُونَ هَنَنِيَ يَذُواْ وُرِينَ؞ شِے مَيْ بَوْتَرْ اللَّهْ نٜىٰ بِسَغَ كُواْيَرْوَرْمُ تَ مُوسَٰى، وَنْدَ دُكَنْ يَهُودَاوَنْ دَسُكٜىٰ دَذَمَ عَثَنْ سُكٜىٰ يَبُوانْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Sai kuma wani mai suna Hananiya, mai bautar Allah ne wajen bin Shari'a, wanda duk Yahudawan da suke zaune a can suke yabo,