Acts 22:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya tsaya kusa da ni ya ce, ‘Ɗan’uwa Shawulu, ka sami ganin garinka!’ A daidai lokacin kuwa na iya ganinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَذُواْ يَثٜىٰمِنِ، ‹طَنْعُوَنَ شَوُلُ، كَسَاكٜىٰ غَنِنْ غَرِ؞› نَنْ تَكٜىٰ عِدَنُونَ سُكَ بُوطٜىٰ، نَاكُوَ غَنْشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya zo ya tsaya a kusa da ni, ya ce mini, ‘Ya ɗan'uwana Shawulu, ganinka yă komo maka.’ Nan tāke, sai ganina ya komo, na kuwa gan shi.