Acts 22:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Sa’ad da na dawo Urushalima ina cikin addu’a a haikali, sai na ga wahayi
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«بَايَنْدَ نَدَاوُاْ عُرُوشَلِيمَ، إِنَ أَدُّعَ أَ هَيْكَلِ، سَيْ نَغَ رُعُيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Da na komo Urushalima, ina addu'a a Haikali, sai wahayi ya zo mini.