Acts 22:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
na ga Ubangiji yana magana. Ya ce mini, ‘Maza! Ka bar Urushalima, gama ba za su yarda da shaidarka game da ni ba.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْ رُعُيَرْ كُوَ نَغَا عِيسَىٰ يَنَثٜىٰ مِنِ، ‹يِمَظَا، كَتَاشِ كَبَرْ عُرُوشَلِيمَ دَسَوْرِ، دُوانْ بَذَاسُ يَرْدَ دَ شَيْدَرْكَ غَمٜىٰ دَنِے بَ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na gan shi, yana ce mini, ‘Yi sauri maza ka fita daga Urushalima, don ba za su yarda da shaidarka a kaina ba.’