Acts 22:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da kuma aka zub da jinin Istifanus mashaidinka, na tsaya can ina ba da goyon bayana ina kuma tsaron tufafin masu kisansa.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ كُمَ عَكَ ظُبْدَ جِنِنْ إِسْتِڢَنُسْ مَيْ شَيْدَرْكَ، نِے دَكَيْنَ إِنَڟَيٜىٰ أَوُرِنْ، إِنَ غُواْيُوانْ بَايَنْ أَبِنْدَ عَكَيِ، حَرْ مَا إِنَغَادِنْ تُڢَاڢِنْ وَطَنْدَ سُكَ كَشٜىٰشِ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da kuma aka zub da jinin Istifanas, mashaidin nan naka, ni ma ina a tsaye a gun, ina goyon bayan abin da aka yi, har ma ina tsare tufafin masu kisansa.’