Acts 22:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da suna ihu suna kaɗa mayafansu suna da tā da ƙura sama,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سُكَ دِنْغَ إِيهُ سُنَ جٜىٰڢَ مَيَاڢَنْسُ، سُنَ تَادَ ڧُورَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da suka dinga ihu suna kaɗa mayafansu suna ta ature da ƙura,