Acts 22:24 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai shugaban ฦ™ungiyar sojan ya umarta a kai Bulus a barikin soja. Ya ba da umarni a yi masa bulala a kuma tambaye shi abin da ya sa mutane suke masa ihu haka.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽ ุณูŽูŠู’ ุดููˆุบูŽุจูŽู†ู’ ูŠูŽุจูŽุงุฏูŽ ุนูู…ูŽุฑู’ู†ู ุนูŽูƒูŽูŠู’ ุจูู„ูุณู’ ุจูŽุฑููƒูู†ู’ ุณููˆุงู’ุฌูŽ ุนูŽุจูู†ู’ุซููƒูœู‰ูฐ ุดู ุฏูŽ ุจูู„ูŽู„ูŽุŒ ุฏููˆุงู†ู’ ุงู”ูŽ ู†ูœู‰ูฐู…ู ุฏูŽู„ููŠู„ูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุณูŽุง ุชูŽุงุฑููˆุงู†ู’ ุณููƒูœู‰ูฐูŠู ู…ูŽุณูŽ ุงู•ููŠู‡ู ุญูŽูƒูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai shugaba ya yi umarni a kai Bulus kagarar soja a tuhume shi da bulala, don yฤƒ san abin da ya sa suke masa ihu haka.