Acts 22:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai shugaban ƙungiyar sojan ya ce, “Sai da na biya kuɗi mai yawa kafin in zama ɗan ƙasa.” Bulus ya ce, “Ni kuwa an haife ni ɗan ƙasa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ شُوغَبَنْ يَثٜىٰ «نِے ڢَا دَ كُطِ مَيْ يَوَ نَسَامِ یَنْثِنَّنْ؞» بُلُسْ يَثٜىٰ «نِے كُوَ دَ شِے عَكَ حَيْڢٜىٰنِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai shugaban ya amsa ya ce, “Ni fa da kuɗi masu yawa na sami 'yancin nan.” Bulus ya ce, “ni kuwa da shi aka haife ni.”