Acts 22:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Wajen tsakar rana da na yi kusa da Damaskus, ba zato ba tsammani sai wani babban haske daga sama ya haskaka kewaye da ni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«إِنَ ثِكِنْ تَڢِيَ، نَكُسَ إِنْكَيْ دِمَشْڧُ دَ ڟَكَرْ رَانَ، سَيْ بَبَّنْ حَصْكٜىٰ دَغَ سَمَ يَحَصْكَكَا كٜىٰوَيٜىٰ دَنِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ina cikin tafiya, da na yi kusa da Dimashƙu, wajen rana tsaka, kwamfa sai wani matsanancin haske ya bayyano daga sama, ya haskaka kewaye da ni.