Acts 22:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai na fāɗi a ƙasa na kuma ji wata murya ta ce mini, ‘Shawulu! Shawulu! Don me kake tsananta mini?’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ نَڢَاطِ عَڧَسَا نَكُمَجِ وَتَ مُرْيَ تَنَ ثٜىٰمِنِ، ‹شَوُلُ، شَوُلُ، دُوانْمٜىٰ كَكٜىٰ ڟَنَنْتَ مِنِ؟›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai na fāɗi, na kuma ji wata murya tana ce mini, ‘Shawulu, Shawulu, don me kake tsananta mini?’