Acts 22:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Sai na yi tambaya na ce, ‘Wane ne kai, ya Ubangiji?’ “Ya amsa ya ce, ‘Ni ne Yesu Banazare, wanda kake tsanantawa.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«نَأَمْسَ نَثٜىٰ، ‹وَنٜىٰنٜىٰ كَيْ، مَيْغِرْمَ؟› «سَيْ يَثٜىٰ مِنِ، ‹نِنٜىٰ عِيسَىٰ بَنَظَرٜىٰتْ وَنْدَ كَكٜىٰ ڟَنَنْتَاوَ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ni kuma na amsa na ce, ‘Wane ne kai, ya Ubangiji?’ Sai ya ce mini, ‘Ni ne Yesu Banazare wanda kake tsananta wa.’