Acts 23:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kashegari da dare Ubangiji ya tsaya kusa da Bulus ya ce, โKa yi ฦarfin hali! Don kamar yadda ka yi shaida game da ni a Urushalima, haka kuma lalle, za ka yi shaidata a Roma.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุฏูุฑูููฐ ูููู ุณููู ุนูุจูููโุบูุฌู ฺููููู ููุณูุฏู ุจูููุณู ููุซูููฐ ยซููุซููุบูุจูุฏู ฺงูุฑฺูขููู ุฐููุซูููุงุฑูููุ ุฏููุงูู
ููู ููู
ูุฑู ููุฏูู ููุดูููุฏูููฐูู ุงูู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ุญูููููู
ู ููููููู ููููฐ ุฐูุงูู ุดูููุฏูููฐูู ุงูู ุฑููุงูู
ูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da daddare sai Ubangiji ya tsaya a kusa da Bulus, ya ce, โKa yi ฦarfin hali, don kamar yadda ka shaide ni a Urushalima, haka kuma lalle ne ka shaide ni a Roma.โ