Acts 23:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Fiye da mutane arba’in ne suka ƙulla wannan makirci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنْدَ سُكَيِ وَنَّنْ مُوغُنْ شِرِ كُوَ سُنْڢِے مُتُمْ أَرْبَعِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗanda suka ƙulla wannan makirci kuwa sun fi mutum arba'in.