Acts 23:15 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, sai ku da Majalisa sai ku roฦ™i shugaban ฦ™ungiyar sojan yฤƒ kawo shi a gabanku kamar kuna so ku ฦ™ara samun cikakken bayani game da zancensa. Mu kuwa muna a shirye mu kashe shi kafin yฤƒ iso nan.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽ ูŠูŽู†ู’ุฐู ูƒููˆ ุฏูŽ ู…ูŽุฌูŽู„ูุณูŽ ูƒูุถููˆุงู’ฺงู ุดููˆุบูŽุจูŽู†ู’ ุณููˆุงู’ุฌููˆุงู’ุฌู ูŠูŽูƒูŽูฐูˆูุงู’ ู…ููƒู ุดูุŒ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูƒูู†ูŽุณููˆุงู’ ู†ูœู‰ูฐ ูƒูฺงูŽุงุฑูŽ ุจูู†ู’ุซููƒูœู‰ูฐ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ุณูŽ ุณููˆุงู’ุณูŽูŠู’ุŒ ู…ููˆ ูƒููˆูŽ ุงู”ูŽุดูุฑู’ูŠูœู‰ูฐ ู…ููƒูœู‰ูฐ ู…ููƒูŽุดูœู‰ูฐุดู ูƒูŽุงฺขูู†ู’ ูŠูŽ ุงู•ูุณููˆุงู’ุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka, yanzu ku da majalisa ku shaida wa shugaban soja ya kawo muku shi, kamar kuna so ne ku ฦ™ara bincika maganarsa sosai, mu kuwa a shirye muke mu kashe shi kafin ya iso.โ€