Acts 23:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka ya ษauke shi ya kai wajen shugaban ฦungiyar sojan. Jarumin ya ce, โBulus, ษan kurkukun nan ya kira ni, ya roฦe ni in kawo wannan saurayi a wurinka domin yana da wani abin da zai faษa maka.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุจูุจูููู ุณููุงูุฌููู ุฑููุงูู
ู ููุทููููู ุณูููุฑููููู ููููููุดู ููุฑููู ุดููุบูุจูููุ ุจูุจูููู ุณููุงูุฌููู ุฑููุงูู
ู ููุซูููฐ ยซุทููู ููุฑูููููููููู ุจูููุณูุ ููููุฑูููุ ููุถููุงฺูงูููฐูู ุงูููู ูููฐููุงู ุณูููุฑูููููููู ุงููููุฑูููููุ ุฏููุงูู ุณูููุฑููููู ููููุฏู ุงููุจูููุฏู ุฐููู ุบููู ู
ูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai jarumin ya ษauki saurayin ya kai shi gun shugaba, ya ce, โฦan sarฦan nan, Bulus, ya kira ni, ya roฦe ni in kawo saurayin nan a wurinka, don yana da wata maganar da zai gaya maka.โ