Acts 23:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai shugaban ƙungiyar sojan ya kama hannun saurayin ya ja shi gefe, ya tambaye shi cewa, “Mene ne kake so ka gaya mini?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ شُوغَبَنْ يَكَامَ حَنُّنْ سَوْرَيِنْ، يَجَا شِ غٜىٰڢٜىٰ طَيَ، يَتَمْبَيٜىٰشِ، شِ كَطَيْ «مٜىٰ ذَاكَ غَيَ مِنِ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai shugaban ya kama hannun saurayin, ya ja shi a waje ɗaya, ya tambaye shi a keɓance, “Wace magana za ka gaya mini?”