Acts 23:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saurayin ya ce, “Yahudawa sun ƙulla za su roƙe ka ka kawo Bulus a gaban Majalisa gobe kamar suna neman ƙarin cikakken bayani game da Bulus.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَوْرَيِنْ يَثٜىٰ «شُوغَبَنِّنْ يَهُودَاوَا سُنْ شِرْيَ ذَاسُ ضُواْڧٜىٰكَ كَكَيْ بُلُسْ مَجَلِسَ غُواْبٜىٰ، كَمَرْ سُنَسُواْ سُڧَارَ بِنْثِكٜىٰ مَغَنَرْسَ سُواْسَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yaron ya ce, “Yahudawa sun ƙulla za su roƙe ka ka kai musu Bulus majalisa gobe, kamar suna so su ƙara bincika maganarsa sosai.