Acts 23:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka yarda da su, domin fiye da mutum arbaโin daga cikinsu suna fakonsa. Sun yi rantsuwa ba za su ci ko sha ba sai sun kashe shi. Suna nan a shirye yanzu, suna jira ka amince da roฦonsu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ููุฏู ููููุฑูุฏู ู
ูุณูุ ุฏููุงูู ฺขูููููฐุฏู ู
ูุชูู
ู ุงููุฑูุจูุนููู ุฏูุบู ุซูููููุณู ุณููู ููููฐู
ู ุณูููุดูููฐุดูุ ุณููู ููู
ููู ุถฺููููููุง ุซูููฐูู ุจูุฐูุงุณูุซูุจูุ ุจูุฐูุงุณู ุดูุงุจู ุณููู ุณููู ููุดูููฐุดูุ ููููุฐู ูููู ุงููุดูุฑูููููฐ ุณูููููฐุ ุณููู ุฌูุฑูุง ููููฐ ูููููู ููููุฑูุฏูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma kada ka yardar musu, don fiye da mutum arba'in daga cikinsu suna fakonsa, sun kuma yi rantsuwa a kan ba za su ci ba, ba za su sha ba, sai sun kashe shi. Yanzu kuwa a shirye suke, yardarka kawai suka jira.โ