Acts 23:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai shugaban ƙungiyar sojan ya sallami saurayin ya kwaɓe shi ya ce, “Kada ka gaya wa kowa cewa ka faɗa mini wannan.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ شُوغَبَنْ يَجَا مَسَ كُنّٜىٰ يَثٜىٰ «كَدَ كَغَيَوَ كُواْوَ ثٜىٰوَ كَغَيَ مِنِ وَنَّنْ مَغَنَ؞» سَعَنً يَسَلَّمٜىٰشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai shugaban ya sallami saurayin ya umarce shi ya ce, “Kada ka gaya wa kowa cewa ka sanar da ni maganar nan.”