Acts 23:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na so in san abin da ya sa suke zarginsa, saboda haka na kawo shi a gaban Majalisarsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُنْدَ إِنْ سُواْ إِنْجِ لَيْڢِنْدَ سُكٜىٰ زَرْغِنْسَ دَشِ، سَيْ نَكَيْ شِ مَجَلِسَرْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ina so jin laifin da suke zarginsa a kai, sai na kai shi majalisarsu.