Acts 23:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na tarar cewa zargin da ake masa ya shafi waɗansu abubuwan da suka shafi dokarsu ne, amma ba wani zargi a kansa da ya isa kisa ko a daure shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَاكُوَ سَامُ سُنَ زَرْغِنْسَ عَكَنْ مَغَنَرْ كُواْيَرْوَرْسُ، عَمَّا لَيْڢِنْدَ سُكَ طُواْرَ مَسَ بَيْ إِسَ أَطَوْرٜىٰشِ كُواْ عَكَشٜىٰشِيبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na kuwa tarar suna zarginsa a kan maganar Shari'arsu, amma laifin da suka ɗora masa bai kai ga kisa ko ɗauri ba.